Salad din cabeji

Source : A Yanka Cabeji Kanana A Wanke Shi Da Ruwa A Tsane A Wanke Karas A Goga A Abin Goga Kubewa A Aje Agefe A Wanke Cucumber A Yanka Kanana Sai A Aje Agefe ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 6, 2026

Step:

  1. A yanka cabeji kanana a wanke shi da ruwa a tsane,a wanke karas a goga a abin goga kubewa a aje agefe. A wanke cucumber a yanka kanana sai a aje agefe. A dafa kwai a bare bawon sai a yanka kanana

  2. Zaa sami roba mai tsafa a zuba kabeji, karas Cucumber yankakken kwai da mayonnaise a cakuda gaba daya har sai komai ya hadu. Zaa ita ci da farar shinkafa ko dafadukan shinkafa


Ingredients

  1. Cabeji
  2. Cucumber
  3. Kwai
  4. Karas
  5. Mayonnaise

Related Recipes

Egg fingers

Egg fingers

Gyara da kanki

Gyara da kanki

Cassava bajiyas

Cassava bajiyas

Lemon rice

Lemon rice

Kwadan gurji

Kwadan gurji

Lemon tsamiya

Lemon tsamiya

Beans salad

Beans salad

Crepe

Crepe