Source : A Zuba Mai A Dora A Wuta Sai A Yanka Albasa A Bari Ya Dan Soyu Sama Sama A Saka Attarugu A Zuba A Kan Wuta Kadan Sai A Wanke Dankalin A Zuba Tare Da ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by saudat
at : August 2, 2026
Step:
A zuba mai a dora a wuta, sai a yanka albasa. A bari ya dan soyu sama sama, a saka attarugu.
A zuba a kan wuta kadan sai a wanke dankalin a zuba tare da dando na taliyar
Idan ya dauko nuna sai a zuba taliyar a rufe, idan ya nuna kafun ruwan ya gama janyewa
Sai a bade kaza da yaji dakan hannu, a juye a tukunyan, sai a rufe a kashe wutan